Wannan magana tana cikin maganganun da malamai suke yawan tattaunawa a duk lokacin da Babbar Sallah ta ƙarato.
Najeriya da Afirka ta Kudu da kuma Tunisia duk suna cikin wannan siradi kasancewar suna cikin rukuni ɗaya da ƙasashen da za ...
Yan bindigan sun sace ɗaliban da zuwa yanzu ba a tantance yawansu ba a wasu makarantu a jihar Borno da ke arewa maso gabashin ...
Da safiyar yau ne Shugaba Trump na Amurka ya ce dakarun Amurka da na Najeriya sun kashe - mataimakin babban kwamandan ...
A duk lokacin da aka kaɗa kugen siyasa a Najeriya, ƴandaban kan riƙa cin karensu babu babbaka da sunan kare iyayen gidansu na ...
Tun bayan samun 'yancin kai a shekarun 1960, Faransa ta ci gaba da riƙe dangantaka ta tattalin arziki da siyasa da tsaro da ...
Alamu na nuna cewa an daƙile faruwar wani ɓangare na rikicin da ke ƙoƙarin ruruwa a jam'iyyar APC reshen jihar Kano da ka iya ...
Bayern Munich ta cimma yarjejeniya da Anthony Gordon, Mason Greenwood na sha'awar ci gaba da taka leda a Marseille.
Yayin da mafi yawan jagororin jam'iyyar APC, mai mulkin Najeriya suka nuna amincewarsu ga Shugaba Tinubu a matsayin ɗan ...
Yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Amurka da Isra'ila da Iran ya kusa zuwa ƙarshe - kamar dai yadda Washington ke bayyanawa. A ...
Manchester United na nazari kan yiwuwar ɗaukar Federico Valverde, yayin da Paris St-Germain ke zawarcin Julian Alvarez.